IQNA - Wasu 'yan majalisar dokokin Masar sun sanar da wani shiri ga shugaban majalisar na sanya na'urar fadakarwar gaggawa kan gobara a ciikin gaggawa a masallatan tarihi na wannan ƙasa.
Lambar Labari: 3490968 Ranar Watsawa : 2024/04/11
Tehran (IQNA) Kafofin yada labaran kasar Saudiyya sun sanar da ci gaban shirin raya masallatan tarihi na kasar Saudiyya, daga ciki har da masallacin Annabi da na Quba.
Lambar Labari: 3488889 Ranar Watsawa : 2023/03/30